نجمة دار العلم

نجمة دار العلم

Bismillahir-Rahmanir-Rahim 🌙 An samar da wannan group ɗin ne domin karantarwa akan fannoni kamar Tauhidi, Fiqihu, Hadisi, Nahawu da sauransu. Manufarmu ita ce ilmantarwa da faɗaɗa fahimta cikin natsuwa da girmama juna. 📌 Kudin Rajista: ₦2,500 🏠 Masu Kano: Idan kana so a zo maka gida domin koyar da kai ko iyalanka, kudin rajista ₦10,000 ne. 📖 Ƙa’idojin Group 1. A kiyaye ladabi da girmama juna. 2. A guji tallace-tallace ko sakonnin banza. 3. Tattaunawa ta tsaya kan ilimi da addini kawai. 4. A guji cin mutunci ko rigima. 5. Tambayoyi su kasance cikin natsuwa tare da bin tsarin malamai.

The WhatsApp group نجمة دار العلم is a Hausa WhatsApp group. It is a Education WhatsApp group, and is a Nigeria WhatsApp group. To join this group click on 'Join Group' Button.

Join Group

Related Groups

All Right Reserved - 2024 GroupGodown